VOA Hausa
VOA Hausa
07/01/2017. Facebook

LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba kuma

LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba, kuma ana kyautata zaton ruwa ya cinye su a bayan da wani kwale-kwalen roba dauke da mutane fiye da 100 ya nutse a dab da gabar Libya cikin wannan makon.
Hukumar Kula da Kaurar Al’umma ta Duniya ta ce kwale-kwalen ya fara nutsewa ‘yan sa’o’i kadan a bayan da ya bar kasar dake Afirka ta Arewa. Wani jirgin ruwan dake wucewa a lokacin ya ceto mutane 80, ya mika su ga wani jirgin yakin Britaniya mai suna HMS Echo wanda ke cikin tawagar jiragen ruwan yakin Tarayyar Turai masu kokarin dakile safarar mutane a tekun Bahar Rum.[ Voahausa.com Link ]
Domi Karin Bayani:
#Libya #Britain #HmsEcho
View details LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba kuma

An Ceto Mutane 80 A Wani Jirgi Da Ya Nutse

Wani Kwale Kwale dauke da bakin haure ya nutse dauke da mutane inda jirgin yaki Britaniya ya kwashe wadanda aka ceto.

voahausa.com
607 likes - 42 comments

10/42 Top Comments

View all comments on facebook
Lawal Abdullah
Yerima Sanusi Kwande
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Salisu Umar
Ibrahim Aliyu Zandam
Ashabe Turaki
Mahaman Rahimoun
Abubakar Sani Shika
Salman Abdullahi
Sadiya Umar

More feeds from VOA Hausa

VOA Hausa
VOA Hausa
08/19/2017 at 20:01. Facebook
HOTUNA: Buhari Ya Sauka Najeriya Lafiya Daga London

A yau Asabar shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya sauka a birnin Abuja, bayan Kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London dake Burtaniya. [ Bit.ly Link ]

Domin Karin Bayani:

#VOAHausa #ShugabaBuhari
HOTUNA: Buhari Ya Sauka Najeriya Lafiya Daga London

Buhari Ya Sauka Najeriya Lafiya Daga London

bit.ly
Bonny Jonny Philly
Hassan Sani Hamza
SANNU DA SAUKA BABA BUHARI TSOHO YASAUKA DA KWARI TALAKAWA NAMURNA DA XUWAN KA FARIN TSOHO KAI KE MANA GYARA!!! ALLAH KARA LAFIYA DA NISAN KWANA BABA.
Adamu Muhd Lalo Itas
Adamu Muhd Lalo Itas
08/19/2017 at 18:31. Facebook
baba buhari allah yakaramaka lafiyar mulkin yan najeriya
Rayan Tatong
Rayan Tatong
08/19/2017 at 18:22. Facebook
C'est moi
sanni da zuwa farin tattijo mai dattaku
Mukhtar Aliyu Madobi
Mukhtar Aliyu Madobi
08/19/2017 at 17:50. Facebook
Inna shugaba buhari murnar dawowa dafatan Allah yakara lafiya ya kuma bashi ikon sauke alkawuran da yadauka.
Aminu Ahmed
Aminu Ahmed
08/19/2017 at 17:44. Facebook
murna se gdy
Nura Wakeso
Nura Wakeso
08/19/2017 at 17:13. Facebook
Allha mungodaema da ka dawomana da baba buhari lfy
VOA Hausa
VOA Hausa
08/19/2017 at 17:00. Facebook
LABARI: Shugaba Buhari Ya Sauka Lafiya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma Abuja babban birnin kasar bayan doguwar jinya a London inda yayi jinyar wata cuta da ba a bayyana ba.

Shugaba Buhari dai ya bar Najeriya tun ranar bakwai ga watan Mayu, kuma tuni wadansu yan Najeriya suka fara kira da ya koma bakin aiki ko kuma ya sauka daga karagar mulki.

Magoya bayansa sun yi layi bisa... View more »
LABARI: Shugaba Buhari Ya Sauka Lafiya Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma

Shugaba Buhari Ya Sauka Lafiya

bit.ly
Hakeem Omar
Salmanu Mahmud
Rabilu Kucheri
Rabilu Kucheri
08/19/2017 at 16:37. Facebook
Al'ummar garin kucheri na fatan alkhairi ga shugaban kasa muhammadu buhari, Allah ya kara mashi lafiya
VOA Hausa
VOA Hausa
08/19/2017 at 16:36. Facebook
Najeriya: Buhari Ya Sauka a Najeriya

A yau Asabar shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya sauka a birnin Abuja, bayan Kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London dake Burtaniya.

Tun da safiyar yau Asabar ne kakakin shugaban kasar Femi Adesina ya fitar da sanarwar dawowar Buhari, ya kuma kara da cewa zai gabatar da jawabi ga ‘yan Najeriya da safiyar ranar Litinin.

Tun a ranar 7 ga... View more »
Najeriya: Buhari Ya Sauka a Najeriya A yau Asabar shugaban Najeriya Mohammadu

Buhari Ya Kamo Hanyarsa Ta Komawa Najeriya

bit.ly
Usman A Usman Kirfi
Maryam Abubakar
Bala Mashayabo
Bala Mashayabo
08/19/2017 at 16:17. Facebook
MUNA MURNA DAWOWAR BUHARI ALLAH YASA TAZAMA MAI ANFANI GAREMU KUMA ALLAH YAKARA MASA LAFIYA AMIN
Rilwanu Bala
Rilwanu Bala
08/19/2017 at 16:08. Facebook
Ya allah ka kara ba shugaban kasata nigeria,lafiya sanan kayimishi kariya kamar yada kawa nabi musa(asl)kastare shi, ka bashi kariya gasherin firauna.ko buhari muna bara agareka ya hayu yajul jalali allah kakara mishi lafiya, ameen.
Godiya ga ma'aikatan sashen hausa na muryar amurka
Laminu Abdullahi Garba
Laminu Abdullahi Garba
08/19/2017 at 15:26. Facebook
HMM
Usman Abubakar Umar
Usman Abubakar Umar
08/19/2017 at 14:00. Facebook
Allah ya kawo shi lafiya.
ALHAMDULILAH BABA BUHARI IS COMING BACK TODAY
Ishaq Abdullahi Bizara
Ishaq Abdullahi Bizara
08/19/2017 at 10:37. Facebook
Komai daren-dadewa watarana mekuka zaiyi dariya
Manniru Mande
Manniru Mande
08/19/2017 at 10:28. Facebook
Allah yadawo manadashi lafiya
VOA Hausa
VOA Hausa
08/19/2017 at 09:50. Facebook
LABARI: Bayan kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London da ke Burtaniya, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kamo hanyarsa ta komawa Najeriya, a cewar jami'in yada labaran shugaban.

[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#MuryarAmurka #VOAHausa
LABARI: Bayan kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London

Buhari Ya Kamo Hanyarsa Ta Komawa Najeriya

bit.ly
Prince Habeeb Kamba
Haruna Salihu